Amsoshi:09.12.2023
December 11, 2023Talla
Yawancin Hausawan da suke rayuwa a Sudan sun tashi daga yankin arewacin Najeriya da kudancin Nijar.Wasunsu sun tafi Sudan ne saboda dalilai na kasuwanci, wasu kuma saboda aikin Hajji inda wasunsu suka tafi a ƙafa, wasu kuma a bisa dawaki da jakuna.