Amnesty ta koka da hukumomin tsaron NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoUwais Abubakar/GAT02/01/2016February 1, 2016Kungiyar Amnesty International ta nuna damuwa a kan mayar da daya daga cikin manyan hafasohin sojan da ta zarge su da aikata manyan laifufuka a yakin da ake da Boko Haram a bakin aikinsahttps://p.dw.com/p/1Hn3gTalla