You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Aliko Dangote
Aliko Dangote ya kasance dan Najeriya da aka haifa a shekarar 1957, kana hamshakin mai arziki.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Najeriya: Ko matatar Dangoto za ta taimaka?
hamshakin dan kasuwar Najeriya Aliko Dangote ya yi wa DW bayanin ganawarsu da shugaban kasar, yayin man fetur ke tsada.
Shirin Rana: 16.09.2024
NNPCL ya fara dakon mai daga matatar Dangote
Kamfanin man fetur Najeriya NNPCL nya fara dakon mai daga matatar Dangote
Gaskiyar Magana: Karin farashin man fetur a Najeriya
Matatar Dangote za ta warware matsalolin man Najeriya?
Matatar man Dangote da ke Najeriya na jiran farashi daga hukumomin kasar kafin shiga kasuwa.
Hira da Alhaji Aliko Dangote
Shugaban gamayyar kamfanonin Dangote, ya ce matatarsu ta tanadi wadataccen man fetur da disel da kuma kanazir.
Shirin Safe
Najeriya:Takaddamar Dangote da NNPC
Aliko Dangote ya ce zai mika ragamar matatarsa ga Kamfanin Man Najeriya NNPC, bayan wata takaddama tsakaninsu.
Kamfanin Dangote na bayar da hadin kai ga EFCC
Kamfanin Dangote a Najeriya ya ce yana bayar da hadin kai ga binciken hukumar EFCC.
Shirin Yamma
Dakarun Rasha da kuma sojojin hayar kasar Wagner, sun bayyana kwace iko da birnin Bakhmut, sai dai kuma a gefe guda Ukraine ta yi ikirarin cewa sojojinta na ci gaba da fafatawa.
An kaddamar da matatar man Dangote a Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya kaddamar da matatar man fetur ta Dangote a Ijebu Lekki a birnin Legas.
An kaddamar da matatar man Dangote a Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya kaddamar da matatar man fetur ta Dangote a Ijebu Lekki a birnin Legas.
Najeriya: Shirin gina wasu sabobbin tituna
Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta bijiro da sabuwar dabara inda yanzu manyan kamfanonin kasar za su rika gina tituna a maimakon biyan haraji.
Najeriya na shirin gina wasu sabobbin tituna
Gwamnatin Najeriya ta bijiro da sabuwar dabarar gina tituna inda a maimakon biyan haraji kamfanonin za su gina tituna.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotannin da suka hada da : Yunkurin attajiran Najeriya na ceto tattalin arzikin kasar daga illar Coronavirus da halin da ake ciki a kasar Mali bayan da aka yi garkuwa da madugun adawa da kuma sharhunan jaridun Jamus. Akwai shirin Dandalin Matasa da shirinmu na wasan kwaikwayo na Ji Ka Karu.
COVID-19: Karuwar wadanda suka kamu
Kasashen duniya na cikin rudani, biyo bayan samun karuwar wadanda ke kamuwa da cutar Coronavirus kullum.
Ɗangote ya shirya magance ƙarancin man fetur a Najeriya
Alhaji Aliko Ɗangote ya ware makoɗan kuɗi don gina katafaren matatar man fetur na zamani a Najeriya, da nufin magance ƙarancin man fetur a ƙasar
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 1
Shafi na gaba