Abu Namu: 03.07.2024
July 8, 2024Talla
Wariya da matsalar kudi da aiki hade da iyali da rashin tallafi, baya ga matsalolin rashin samun sana'ar da ta dace ko kuma matsaloli na siyasa da yanayi da ma rashin ilimi kan sana'o'in ko wasu matsaloli na kashin kai, na daga cikin tarin kalubalen da mata masu kananan sana'o'i ke fuskanta a Najeriya. Daga kasa za a iya sauraran sauti.